... Jarida Mai Ratsa Zukata

Gida  Labarai  Ra'ayi  Shafukan Musamman  Tattaunawa  Dandali  Tsokaci  Kudin Talla   Gamu Da Mu   A Tuntube Mu

 

Litinin 30 zuwa Laraba 2 ga Yuli, 2008

 

’Yan Wasan “Eaglets” Suna Neman A Ba Su Gidajensu–Kuma Suna Son ’Yar’Aduwa Ya Shiga Maganar

IYAYEN ‘yan wasan }ungiyar }wallon }afa ta Golden Eaglets ta Nijeriya wa]anda suka ciwo wa Nijeriya kofin duniya na ’yan shekara 17 wanda aka yi a }asar Koriya a shekarar da ta wuce, sun koka a kan rashin cika al}awarin da shugaban }asa Umaru Musa ’Yar’Aduwa ya yi a kan kyautar gidaje da ya ba ’yan wasan a shekarar da ta wuce......ci gaba


Wasannin Share Fage Na Zuwa Afirka Ta Kudu A 2010:-Eagles Ta Sake Samun Nasara

NIJERIYA ita ce }asa ta farko da ta fara kama hanyar zuwa wasan zagaye na }arshe na gasar cin kofin }wallon }afa na duniya wanda za a yi a shekarar 2010 da kuma gasar cin kofin Nahiyar Afirka. Nijeriya ta sami nasarar hakan ne bayan ta ci }asar Equatorial Guinea 2-0 a shekaranjiya, Asabar a babban filin wasa na }asa da ke Abuja....... ci gaba


Dokta Shehu Adamu Ya Yaba Wa {ungiyar (SWAN) Ta Kaduna

AN yaba wa ’yan jarida marubuta labarin wasanni na Nijeriya reshen Jihar Kaduna, saboda ya]a labaran gwamnatin Jihar Kaduna, musamman ma shirye-shiryen da jihar take yi na kar~ar ba}uncin gasar wasanni ta }asa karo na 16 wanda za a yi .......ci gaba


[an Wasan Da Ya Ciwo Lambar Zinare Zai Yi Karatu Kyauta A Jihar Ribas

MUSA MUHAMMAD KUTAMA, Daga Kalaba
GWAMNATIN Jihar Ribas ta bayyana cewa za ta ]auki ]awainiyar karatun ]an wasa da ya ciwo lambar zinare ko ta Azurfa a gasar wasanni ta }asa da za a yi a watan Nuwamba mai zuwa a Kaduna.....
.
...ci gaba


Kansilan Gundumar Kufena Ya Tallafa Wa {ungiyoyin {wallon {afa

ISA A. ADAMU, Daga Zariya

KANSILAN gundumar Kufena da ke }aramar hukumar Zariya, Alhaji Abubakar Bello, ya tallafa wa wasu }ungiyoyin }wallon }afa da ku]i da kayayyakin wasanni a gundumarsa....ci gaba


Pelican Stars Ta Sami Nasara A Kan FCT Queens

MUSA MUHAMMAD KUTAMA, Daga Kalaba

PELICAN Stars }ungiyar wasan }wallon }afa ta mata da ke Kalaba Jihar Kuros Riba ta yi galaba a kan takwararta ta FCT Queens Abuja da ci biyu da nema a wasan da suka yi na tsakiyar mako a ranar Larabar da ta gabata a filin wasa na U.J. Esuene da ke Kalaba.....ci gaba



©2005 New Nigerian Newspapers Limited.

Webmasters: Emmanuel C. Bello & Suleiman A. Adamu