... Jarida Mai Ratsa Zukata

Gida  Labarai  Ra'ayi  Shafukan Musamman  Tattaunawa  Dandali  Tsokaci  Ku]in Talla   Gamu Da Mu   A Tuntu~e Mu

MANYAN LABARAI

Click here to download Dr. Abdalla Font. A special font for reading Hausa hooked letters

LITININ 16 ZUWA LARABA 18 GA NUWAMBA, 2009: Zhul Qadah 1430 B.H

 

 


Switzerland Ta Lashe kofin Duniya Na U-17— Ta Ci Eaglets 1-0

BAYAN mur-nar da ‘yan Nijeriya suka yi a shekaranjiya Asa-bar, a sakamakon nasarar da }ungiyar }wallon }afa ta Super Eagles ta samu na hayewa zuwa gasar cin kofin duniya na 2010 a Afirka ta Kudu, sai ga shi a jiya, Lahadi ‘yan Nijeriya sun kasance cikin ba}in ciki saboda rashin lashe kofin }wallon }afa na duniya na matasa ‘yan }asa da shekara 17. .... >>>

 

 



PDP Za Ta Yi Shekara 60 A Bisa Mulki —Ogbulafor
— Gwamna Namadi Ya Tallafa Wa ’Ya’yanta


Jigawa Za Ta {ayata Garin Ha]eja Da ’Yan Uwansa


Wani Mahajjaci Ya Tsinci Ku]a]e Ya Mayar

 

Zai Tallafa Wa Matasan Nijeriya Da
Dala Miliyan 150

{ungiyar NUT Ta Bayyana
Rashin Jin Da]inta

“AMURKA NA KASHE WA NIJERIYA DALA MILIYAN 25 WAJEN ABINCI”
 
Jihar Sakkwato Za Ta Yi Wa Yara 800,000 Allurar Rigakafi Zagaye Na 5

Sanata Jibril Aminu Ya Bada Tabbacin Ba Jaridu Da Mujallun Arewa Goyon Baya

Masu Maganin Gargajiya Sun Yi Al}awarin Bin Doka

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Ha]a Kai Da {asar Thailand Don Horar Da Ma’aikata

Ya Jinjina Wa Gwamnan Kebbi
 

A tsakiya, ministan babban birnin tarayya Abuja ne, Sanata Adamu Aliero da ministar ya]a labarai da sadarwa, Furofesa Dora Akunyili ta biyu a hagu sai ministan kula da muhalli, Mista John Odey a hagu tare da minista a ma’aikatar babban birnin tarayya Abuja, Chuka Odom a lokacin taron zartarwa na majalisar tarayya da aka yi jiya, Laraba a Abuja.






 

DANDALIN FINA-FINAN HAUSA

Kwana Nan Zan Bada Mamaki A Duniyar Fina-Finai — Rashida Adamu

 

 

GTK: Ta dalilin fim ]in Sa’a wasu suna tunanin sunanki Sa’adatu. Za mu so mu ji asalin sunanki da kuma ]an ta}aitaccen tarihinki.
RASHIDA: Ni dai sunana Rashida Adamu Abdullahi. Mutane suna kirana da Sa’a ne domin shi ne fim ]in da ya fito da ni ..... .........ci gaba


 

Nazarin Littafin Tambihul Ummati (1)

YADDA AKA TSARA LITTAFIN:
GABATARWA: Akwai bayanin gabatar da littafin a shafuka na farko zuwa na biyu (1-2).
ABIN DA LITTAFIN YA {UNSA: Wannan bayani yana nan a shafi na biyu na wannan littafi.
SHAFUKA NA 3-8, an yi dogon bayani kan abin da aka ruwaito (na Hadisai) a kan gwargwadon da]ewar duniya.
..
.....ci gaba

     

 

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Yi Dacen Kwamishinan Ku]i

 

Har abada na Allah ba ya }arewa kamar yadda jama’a ke fa]a. A duk inda ka je ko’ina a fa]in duniyar nan tamu ba za ka rasa wasu bayin Allah ba, jiddadun wala hairan aikinsu taimaka wa gajiyayyu da marasa galihu ba tare.........ci gaba


Wasan Nijeriya Da Tunisiya: “Eagles Sun Ba Mu Kunya”

KUSAN duk ‘yan Nijeriya wa]anda suka kalli wasan }wallon }afa a babban filin wasa na }asa da ke Abuja a ranar Lahadin da ta gabata, wanda aka yi tsakanin Nijeriya da Tunisiya, sun nuna ba}in cikinsu, saboda ganin yadda ‘yan wasan Nijeriya na }ungiyar Super Eagles suka kasa samun nasara a wasan.
Wasan yana da muhimmanci ga Nijeriya saboda shi ne zai ba ta }arfin gwiwa na samun hayewa zuwa gasar cin kofin duniya wanda za a yi a }asar Afirka ta Kudu a shekarar 2010.
..........ci gaba

Da Noma Aka Gina {asar Nan Kafin A Sami Man Fetur

 TUN kafin Nijeriya ta sami mulkin kai a ranar 1 ga watan Oktoba 1960, daga ’yan mulkin mallaka. Turawan Ingila, wa]anda suka }etaro kashin giwa da na ra}umi suka ~ullo mana da rana tsaka, suka mallake }asarmu ba tare da sun san al’ada da addini da kuma irin halin zamantakewarmu ba, sai dai ]an abin da suka karanta a tarihi kawai.
Amma kuma abin mamaki sai ..........ci gaba


©2005 New Nigerian Newspapers Limited.

Webmasters: Emmanuel C. Bello & Suleiman A. Adamu