|
|
|||
|
|
|||
|
Gida Labarai Ra'ayi Shafukan Musamman Tattaunawa Dandali Tsokaci Kudin Talla Gamu Da Mu A Tuntube Mu |
|||
|
TSOKACI |
|||
|
Litinin 6 Zuwa Laraba 8 ga Yuli, 2009 |
|||
|
Rikicin PDP A Zamfara: Wanda Ya [aure Kura ...
{asar Rumah Tana Da Abubuwan Ban Mamaki
Garin
Rumah yana da ban sha’awa da kuma tsari da abubuwan kallo na ban mamaki ga duk
mai ziyara ko mai yawon bu]e ido. Tsari garin na hawa da tudu da kuma tsaunuka
da duwatsu, maziyarci zai iya tabbatarwa cewa, wanda ya kafa garin jarumi ne
kuma masanin dubarun ya}i da iya kwantan-~auna, wanda wannan ya sa a tarihi ba a
ta~a cin garin da ya}i ba a tsawon zamanin da garin ya ri}a zama tudun-mun tsira
ga duk wanda ya shiga cikinsa. |
|||
©2005 New Nigerian Newspapers Limited.
Webmasters: Emmanuel C. Bello & Suleiman A. Adamu